Emteey Shmurda – Nawa

Nigerian fast-rising musician, Emteey Shmurda ushers in his popular song tagged “Nawa”.

Quotable Lyrics:

Gaskiya you are my moonlight, kar ki sa ni a rana
A kai ni gun mai so na, dan son ki ya shiga rai na
Na je na dawo, gun ki zan ko mo
Baby na nazo, son ki zan ka mo
Randa nafara ganinki
Soyayya ta kameni
Kaman fura kin dameni
Alkawari zan aureki
Nawan nawa nawa
Nawan, kece nawa, kece nawa ahh
Ahh ahh ahh ahh Ahhh ahh ahh ahh

Download Music Below:

Download Music




Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.